Wednesday, 6 December 2017

"Tunda aka haifi dana nike karantamai kur'ani: Burina ya zama mahaddaci"

Wannan bawan Allahn sunanshi Hassan, ya bayyana cewa burinshi shine danshi ya haddace  kur'ani, shiyasa tun daga randa aka haifi dan nashi yake karantamai kur'ani, kuma kamar yanda hassan ya bayyana, dan nashi ya fara yin irin kamar zaiyi kwaikwayeshi karatun.


Muna fatan Allah ya amsawa Hassan wannan fata nashi, ya kuma albarkaci sauran yara bakidaya.

No comments:

Post a Comment