Saturday, 16 December 2017

Ture kaga tsiya: Amina ta sha kyau a wannan hoton

Jarumar fina-finan Hausa, Amina soyayya da shakuwa kenana wannan hoton nata data aha kwalliya, tubar kalla tayi kyau, ga dankwali yasha daurin ture kaga tsiya, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment