Saturday, 16 December 2017

TY Shaban da Samira Ahmad na murnar zagayowar ranar haihuwar diyarsu, A'isha

Taurarin fina-finan Hausa, Ty Shaban da Samira Ahmad suna murnar zagayowar ranar haihuwar diyarsu, A'isha wadda suke kira da Nunu, muna tayasu murna da fatan Allah ya albarkaci rayuwarta data sauran yara baki daya.No comments:

Post a Comment