Wednesday, 27 December 2017

Ummi Nuhu 'yar kwalisa

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu kenan a wannan hoton, tana daya daga cikin jaruman fina-finan Hausa da suka samu zama jakadun jami'ar koyi da kanka ta NOUN, muna tayata murna da fatan Alheri.No comments:

Post a Comment