Tuesday, 5 December 2017

Uwa ta sumbaci 'yarta

Soyayyar dake tsakanin iyaye da 'ya'yasu, kusan za'ace bata misaltuwa, to saidai kowa da irin yanda yake nunawa 'ya'yanshi soyayya, anan, mahaifiyace da diyarta suke sumbatar juna, saboda irin soyayyar dake tsakaninsu, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment