Thursday, 28 December 2017

Uwargidan gwamnan jihar Kogi, Rashida Yahaya Bello da 'ya'yanta sunje aikin Umrah

Uwargidan gwamnan jihar Kogi, Rashida Yahaya Bello kenan da 'ya'yanta yayin da sukaje aikin Umrah kasar Saudiyya, Rashida Yahaya Bellonce da kanta ta saka wadannan hotunan da na 'ya'yan nata a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda ta bayyana cewa sujene dan neman tsarkakewar Allah.Muna musu fatan Alheri, Allah ya amsa Ibada yasa su dawo gida lafiya


No comments:

Post a Comment