Saturday, 23 December 2017

Uwargidan shugaban kasa, A'isha Buhari ta tallafawa mata da matasa da kayan sana'o'i a jihar Adamawa

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta raba kayan tallafin sana'o'i daban-daban a jihar Adamawa da suka hada da keken dinki da Keke Napep/A daidaita Sahu da sauransu, da take jawabi a gurin taron, tace tallafawa matasa da mata da kuma samar da ayyukanyi na daya daga cikin muradun gwamnatin  shugana Buhari.


Mata da matasa dari biyarne suka samu wadannan kayan tallafin.


No comments:

Post a Comment