Friday, 8 December 2017

Uwargidan shugaban kasa, A'isha Buharice ta jagoranci shagalin liyafar iyayen Amarya ta diyar Bukola Saraki

A daren jiyane aka shirya liyafar iyayen amarya na bikin diyar kakakin majalisar dattijai, Oluwatosin Bukola Saraki, uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ce ta jagoranci shagalin, manyan mata irinsu matar tsohon shugaban kasa, Hajiya Maryam Abacha sun halarci shagalin.


No comments:

Post a Comment