Thursday, 14 December 2017

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta kai ziyara jihar Bauchi

Bayan data kammala ziyara a garin Daura, Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari takai ziyara garin bauchi, Gwamnan jihar Bauchin Muhammad A. Abubakarne  da matarshi, Hajiya Hadiza suka tari matar shugaban kasar a filin jirgin sama.Bayan data sauka, Hajiya A'isha Buhari takai ziyara fadar me martaba sarkin Bauchi, RulwanuS. Adam, inda har ya mata kyauta, Haka kuma rahotanni sun bayyana cewa uwargidan shugaban kasar ta halarci bikin yaye wasu matasa da aka horar akan sana'o'in dogaro dakai a jihar ta Bauchi.
No comments:

Post a Comment