Sunday, 10 December 2017

"Wa zai kintaci me muke wa dariya a wadannan hotunan, ni da matata?">>Gwamnan Kaduna Malam Nasiru El-Rufai

Dazune muka ga hotunan gwamnan jihar Kaduna da matarshi Ummi a gurin taron kungiyar 'yan Najeriya da sukayi karatu a jami'ar Harvard Business School dake kasar Amurka wanda akayi a garin Legas, anan wasu karin hotunane daga gurin taron inda aka ga gwamnan da matar tashi suna nishadi hadda kyalkyalewa da dariya.Gwamnan ya tambaya ko wa zai iya gayamai dalilin dariyar tasu?.

No comments:

Post a Comment