Wednesday, 27 December 2017

"Wai meyasa idan an ganni ake farin ciki">>Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya tambayi, wai meyasa idan aka ganshi ake farin ciki?, masoyanshi da dama sun bayyana dalilai daban-daban da yasa ake farinciki idan an ganshi.Ga wasu daga cikin ra'ayoyin mutane kamar haka:


No comments:

Post a Comment