Monday, 18 December 2017

Wani jirgi dauke da mutane 22 yayi hadari a kasar Canada amma babu wanda ya mutu a ciki

Wani abin al'ajabi ya faru a kasar Canada daya taba mutane mamaki koda yake ga musulmi munsan dacewa ikon Allah ya wuce da haka, wani jirgine me dauke da mutane ashirin da biyu yayi hatsari amma babu wanda ya mutu a ciki saidai ciwo.Jirgin yayi hadarinne ranar 13 ga watan Disamba kamar yanda kafar watsa labarai ta Daily Mail ta kasar Ingilata ruwaito, amma babu wanda ya mutu saidai wasu da suka suma wasu kuma suka ji kanana da manyan raunuka.
Wasu sun rika bude baki suna mamaki bayan jin wannan labarin, amma wannan abu me saikine gurin Allah.

No comments:

Post a Comment