Wednesday, 27 December 2017

Wanka kala-kala: Kalli yanda jaruman Fim din Hausa ke tallar jami'ar NOUN

 A makon daya gabatane mukaji labarin wasu daga cikin jaruman fina-finan Hausa sun zama jakadun jami'ar nan ta koyi da kanka, NOUN a takaice, Samira Ahmad, Bello Muhammad Bello(General BMB) da Umar Gombe na daga cikin jakadun wannan jami'a.Kuma har sun fara tallar wannan jami'a da wani irin salo me kayatarwa, kamar yanda ake iya gani a wadannan hotuna.

Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment