Thursday, 28 December 2017

Wannan hoton na Rahama Sadau ya birge

Korarriyar, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata tana murmushi, hoton ya kayatar sosai, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment