Thursday, 7 December 2017

Wata babbar Jami'a a kasar Cyprus ta shirya taro dan tattauna zagayowar ranar haihuwar Rahama Sadau

A yaune korarriyar fitacciyar jarumar fina-finan Hausa da turanci, Rahama sadau take murnar zagayowar ranar haihuwarta, Rahamar dai taba can kasar Cyprus inda rahotanni suka bayyana cewa zata yi watanni uku kamin ta dawo Najeriya, wasu alamu na nuna cewa karatu take acan kasar.
Wani sashi na jami'ar Eastern Mediterranean dake can kasar ta cyprus ya shirya taron tattaunawa akan wannan rana ta zagayowar randa aka haifi Rahama Sadau din, ta bayyana cewa wannan shine na musamman da bazata mantaba.

No comments:

Post a Comment