Thursday, 14 December 2017

"Ya Allah ka nunamin ranar aurena">>inji wannan kyakkyawar baiwar Allahn

Kowane mutum nada abinda ya saka a gaba, yake fatan Allah ya cika mishi burinshi akai, wasu na Alheri wasu kuma akasin haka, ga wannan baiwar Allah da ake ganin hotonta a sama me suna Nusaiba Haruna, Burinta shine Allah ya nuna mata ranar aurenta.Nusaiba tayi addu'a ta musamman a dandalinta na sada zumunta da muhawara, inda tace, "Ya Allah ka nunamin ranar aurena. Dan darajar Manzon Allah(S.A.W)".

Muna fatan Allah ya amsawa Nusaiba Addu'arta da sauran 'yan uwa baki daya.

No comments:

Post a Comment