Tuesday, 26 December 2017

Yakubu Dogara na murnar zagayowar ranar haihuwarshi: Ya cika shekaru 50

Kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara na muranar zagayowar ranar haihuwarshi, ya cika shekaru hamsin a Duniya, muna tayashi murna.


No comments:

Post a Comment