Monday, 4 December 2017

Yanda dusar kankara ke zuba a kasashen turai

Wadannan hotunan yanda dusar kankara ke zuba, tana rufe tituna da gidaje kenan a kasashen Turai, abin a ido dai gwanin ban sha'awa. Duk da abune dake da takura kuma lokuta da dama idan tayi tsanani har kisa take, sannan musamman idan ta rufe hanyoyi, sai an sa motoci na musamman sun zo sun gyara hanyar, turanwan na amfani da irin wannan lokaci dan yin wasu wasanni na nishadi da dusar kankarar.
No comments:

Post a Comment