Sunday, 10 December 2017

Yanda Muhammad Indimi ya raka diyarshi, Maryam bakin jirgi

 A nan Muhammad Indimine yake raka diyarshi, kofar jirgi inda zasu tashi ita da mijinta, hoto na kasa kuwa amaryarce da mijinta suke sauka daga jirgin, muna musu fatan Alheri. Da kuma Allah ya sanya wa wannan aure nasu Albarka.

No comments:

Post a Comment