Monday, 11 December 2017

Yanda wannan Angon, Alfa ya sumbaci amaryarshi a gaban Jama'a ya jawo cece- kuce

Wannan wani malamine a jihar Ogun, wanda a Yarbawa suke kira da Alfa, shi da Amaryarshi a gurin shagalin aurensu, malamin ya tashi ya sumbaci matartashi a gurin bikin auren nasu, wanda hakan yasa mutane, musamman a kafafen sada zumunta na yanar gizo suka rika fadin be dace ba, musamman a matsayinshi na malami, ya sumbaci matartashi a gaban jama'a ba.

No comments:

Post a Comment