Sunday, 3 December 2017

Yanda wata kafar sadarwa tayi tattaunawa da Adam A. Zango a kasar Kamaru

 Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan a lokacin daya je kasar Kamaru wata kafar safar sadarwa tayi tattaunawa dashi, rahotanni dai sun bayyana cewa mutane kimanin dubu goma suka taru dan kallon wasan nashi a kasar.No comments:

Post a Comment