Monday, 11 December 2017

Yanda Zahara Buhari da mijinta Ahmad Indimi suka haskaka a gurin bikin Maryam Indimi

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari da mijinta Ahmad indimi kenan a gurin shagalin bikin 'yar uwarsu, Maryam Indimi da Angonta, Mustafa wanda aka kammala shekaranjiya, sun dauki hotuna masu kyau a gurin bikin.A yaune kuma dai mijin na Zahara, Ahmad Indimi ke murnar zagayowar tanar haihuwarshi, Muna kara tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.
No comments:

Post a Comment