Thursday, 21 December 2017

"Yanzu ko kunya baki jiba?": Karanta abinda mutane ke cewa akan wannan hoton na Rashida Lobbo

Jarumar fina-finan Hausa, Rashida Lobbo kenan a wannan hoton tare da wani abokin aikinta na kudancin kasarnan inda suka dauki hoton yana rike da kugunta, bayan data walllafa hoton, wasu daga cikin mabiyanta sun ce hakan bai daceba.Gadai wasu daga cikin ra'ayoyin mutane akan wannan hoton na Rashida kamar haka:

Allah shi kyauta.

No comments:

Post a Comment