Saturday, 16 December 2017

'Yar kwalisa: Kalli hotunan Maryam Yahaya da suka dauki hankula

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar zamani ga gashi ya zubo, ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta da muhawara amma bata bayar da damar mutane su bayyana ra'ayi a kanshiba.A  cikin satin daya gabatane Maryam ta saka shigen wannan hoton inda mafi yawancin mabiyanta sukayi Allah wadai dasu. Maryam dai na cikin jarumai masu tasowa a masana'antar fina-finan Hausa.

No comments:

Post a Comment