Sunday, 17 December 2017

'Yar kwalisa: Kalli yanda Rukayya Dawayya ta birge a wannan hoton

Tauraruwar fina-finan  Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata data sha kananan kaya da suka mata kyau sosai, ta aikewa masoyanta sakon barka da safiya sannan ta bayyana cewa tana alfahari dasu.


No comments:

Post a Comment