Tuesday, 5 December 2017

'Yar sanda Hadiza Muhammad 'yar kwalisa

Kyakyawar 'yar sandarnan me sun Hadiza Muhammad kenan dake daukar hankulan mutane a dandalin sada zumunta na zamani, saboda irin kwalliyar da take yi, anan ma wani hotone data dauka cikin kayan aikinta, ta kuma yiwa masoyanta barka da safiya.
Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment