Saturday, 16 December 2017

'Yar kwalisa: Kalli hotunan kyakkyawar 'yar sanda Hadiza Muhammad

Shahararriyar, kyakkyawar 'yar sandarnan da hotunanta suke daukar hankulan mutane a shafukan yanar gizo, watau Hadiza Muhammad kenan a wadannan sabbin hotunan data dauke sanye da kayan aikinta, hotunan sun kayatar sosai.Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment