Friday, 1 December 2017

Yaro dan kwalisa da ya birge

Wannan yaron ya birge mutane sosai irin yanda yasha kwalliya kuma irin tsayuwar da yayi kamar babban mutum, muna mishi fatan Alheri da kuma Allah ya albarkaci rayuwarshi da sauran yara baki daya.

No comments:

Post a Comment