Tuesday, 12 December 2017

Yau shekaru 26 kenan da tsohon shugaban kasa IBB ya dauko babban birnin tarayya daga Legas zuwa Abuja

A rana irin ta yaune, 12 ga watan Disambar shekarar 1991, shekaru 26 kenan da suka gabata, tsohon mataimak8n shugaban kasa, janar Ibrahim Badamasi Babangida ya dauko birnin tarayyar Najeriya daga birnin Legas zuwa garin Abuja.Da wannan muna mishi fatan Alheri da kuma Allah ya kara lafiya.

No comments:

Post a Comment