Sunday, 10 December 2017

Yau shekaru uku kenan daidai da rasuwar Ibro

A rana irin ta yaune, 10 ga watan Disambar shekarar 2014, Allah ya yiwa tsohon tauraron fina-finan Hausa na barkwanci, Rabilu Musa Dan Ibro rasuwa, yau shekaru uku kenan, daidai, muna fatan dashi da dukkan sauran 'yan uwa da suka rigamu gidan gaskiya, Allah ya jikansu yakai rahama kaburburansu.


Mu kuma idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani.

No comments:

Post a Comment