Wednesday, 20 December 2017

Zahara'u Shata ta sumabaci diyarta

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Zahara'u Shata kenan take sumbatar diyarta a wannan hoton, jiyane dai Zahara'un ta yi murnar zagayowar ranar haihuwar 'yan'yanta guda biyu.


Muna fatan Allah ya raya.

No comments:

Post a Comment