Saturday, 2 December 2017

Zanen barkwanci akan kafa kwamitin karin albashi


Gwamnatin Shugaba Buhari a Najeriya na ci gaba da shan suka bayan bijiro da batun nada kwamiti da zai nazarin sabon albashin ma'aikata a kasar. Wasu dai na ganin siyasa ce kawai ganin zabe na karatowa.

Mene ne naku ra'ayin?.

Daga DWHausa.

No comments:

Post a Comment