Wednesday, 6 December 2017

Zuwan Buhari Kano: Gwamna Ganduje ya nunawa tawagar gwamnatin tarayya ayyukan daya gudanar

Jiya Talata, wajan karfe dayan dare, gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje kenan yake nunawa jami'an gwamnatin tarayya da sukayi gaba dan sharewa shugaba Buhari Hanya da tabbatar da komi yayi daiidai kamin yazo, irin ayyukan da gwamnatin jihar tayi.A yaune dai ake sa ran shugaba Buharin zai isa jihar ta Kano.
No comments:

Post a Comment