Wednesday, 24 January 2018

Abida Muhammad zata yi Aure

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Abida Muhammad ta kusa zama Amarya, ranar Juma'a me zuwa, 26 ga watan Janairu za'a daura auren na Abida da Angota Mustafa, Muna fatan Allah ya basu zaman lafiya.Muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma basu zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment