Thursday, 18 January 2018

Adam M. Adam na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tsohon tauraron fina-finan Hausa kuma me bayar da umarni, Adam M. Adam na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.No comments:

Post a Comment