Wednesday, 24 January 2018

Adam A. Zango da mahaifiyarshi da matarshi da diyarshi a gurin nuna fim dinshi na Gwaska ya Dawo

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan tare da matarshi(Amarya) da diyarshi da kuma mahaifiyarshi a gurin nuna sabon fim dinshi na Gwaska ya Dawo da akeyi a Ado Bayero Mall dake Kano, Adamun ya bayyana cewa iyalanshi ma sunzo kallon fim din.Masoyanshi da dama sun yaba da wannan abu. Saidai wasu sun rika tamabayar wai ina uwargidan Adam A. Zangon?.No comments:

Post a Comment