Wednesday, 10 January 2018

Adam A. Zango tare da masoyanshi tsaffi

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan tare da wasu masoyanshi, ciki hadda tsofaffi, Adamun ya saka hotunan a dandalinshi na sada zumunta yana godewa Allah da irin masoyan daya bashi.Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment