Tuesday, 9 January 2018

Adam A. Zango ya saka gasa: Zai bada kyautar dubu hamsin ga duk wanda yayi nasara

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango ya saka wata sabuwar gasa akan sabin fim dinshi me fito wanda ake kira da Gwaska ya dawo, jarumin yace irin masu yin bidiyon wasannin barkwancinnan yake so su fafata a wannan gasar tashi, inda yace, yana so ayi shiga irinta Gwaska a kuma yi wani dan shiri dake nuna cewa yana taimakon mutane wadanda aka zalunta, kamar dai yanda yakeyi afim.Ya bayyana kyautar kudi ta naira dubu hamsin ga duk wanda ya lashe wannan gasar.

Damin ji daga bakinshi sai a kalli wannan bidiyon nakasa:No comments:

Post a Comment