Saturday, 6 January 2018

Ado Gwanja da wadda zai aura, Maimunatu

Tauraron mawakin mata, Ado Isa Gwanja kenan da budurwarda zai aura, me suna maimunatu a wadannan hotunan nasu da sukayi kyau, muna musu fatan Alheri, Allah yasa ayi biki lafiya.No comments:

Post a Comment