Friday, 5 January 2018

Ado Gwanja Mawakin Mata

Tauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja kenan a wadannan sabbin hotunan nashi daya dauka, hotunan sun kayatar, Muna mishi fatan Alheri.No comments:

Post a Comment