Wednesday, 24 January 2018

Ado Gwanja ya nuna kyawawan hotunan budurwar da zai aura

Mawakin mata, Ado Isah Gwanja ya nuna kyawawan hotunan budurwar da zai aura, Maimunatu a dandalinahi na sada zumunta da muhawara, a kwanakin bayane mukaji labarin cewa Adon ya fitar ita a matsayin wadda zai aura.Muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment