Thursday, 4 January 2018

Ahlan na murnar cika shekaru 15 da yin aure

Tsohon tauraron fina-finan Hausa, Aminu Sharif Ahlan na murnar cikarshi shekaru  goma sha biyar da yin aure da matarshi, A'isha, Muna tayashi murna da fatan Allah ya kara dankon soyayya.
No comments:

Post a Comment