Tuesday, 30 January 2018

Ahmad Musa ya taya mahaifiyarshi murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmad Musa dake buga wasa a kungiyar Leicester dake Ingila yayi murnar zagayowar ranar haihuwar mahaifiyarshi, Ahmad Musa ya taya mahaihfiyar tashi murna inda yace yana Alfahari da ita.Muna taya murna da fatan Allah ya karo lafiya da shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment