Monday, 1 January 2018

Ahmad S. Nuhu yakai shekaru 11 da rasuwa

Tsohon tauraron fina-finan Hausa, Ahmad S. Nuhu ya cika shekaru goma sha daya da rasuwa, muna fatan Allah ya kai rahama kabarinshi ya kuma gafarta mishi da sauran 'yan uwa gabadaya.


No comments:

Post a Comment