Friday, 26 January 2018

Ahmad Tage na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron barkwanci na fina-finan Hausa, Ahmad Tage na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment