Tuesday, 23 January 2018

Aiki dai: Bayan dawowarta daga kasar Cyprus: Rahamar Sadau ta fara yin Fim

Kwana biyu da dawowarta daga kasar Cyprus, Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta koma kan aikin da aka santa akanshi gadan-gadan, watau Harkar fim, anga Rahamar dai a gurin wani shirin fim din turanci.Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment