Wednesday, 10 January 2018

"Akwai mara kyau da mara kyau sosai da me memuni a wannan hoton">>Adam A. Zango

Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango da A'isha Tsamiya da Fati Washa kenan a wannan hoton nasu da adamun ya saka a dandalinshi na sada zumunta da muhawara, ya rubuta a tare da wannan hoto cewa, Mara kyau, mara kyau kuma sosai, me muni.Dama dai Adamun ya bayyana jaruman mata guda biyu da cewa yana jin dadin aiki tare dasu.

No comments:

Post a Comment