Monday, 29 January 2018

Al-Amin Buhari tare da iyalanshi

Tauraron fina-finan Hausa, Al-Amin Buhari kenan tare da matarshi da diyarshi, yace yana Alfahari da iyalanshi, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment