Tuesday, 9 January 2018

Ali Nuhu da danshi Ahmad

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki tare da danshi, Ahmad, wanda shima jarumine a cikin fina-finan Hausa, sun saka riga iri daya a wannan hoton kuma sunyi kyau, dama hausawa na cewa kyan da ya gaji ubansa.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment