Thursday, 4 January 2018

Ali Nuhu da sabbin jarumanshi, Umar da Maryam

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki tare da sabbin jarumanshi, Umar M. Sharif da Maryam Yahaya kenan a wannan hoton nasu daya kayatar, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment